Daga Umar Faruq Muhammad: Duk Mai hankali in ya kalli ‘Caption’ din da Premium Times sukayi amfani dashi akan batun Batan Dan Gwagwarmaya Dadiyata zai fahimci akwai boyayyar Manufa cikin rubutun nasu. Ina kira ga Makusantan Gwamna Ganduje don Allah subawa Gwamna shawara yasa Alkalai su tuhumi Mawallafan Premium Times meyasa suka alakanta batan daContinue reading “YAKAMATA GWAMNA GANDUJE YAMAKA PREMIUM TIMES A KOTU”
