Gaskiyar magana kwankwaso da yan kwankwasiyar kano basu kyautawa SINIYA COMRD ba wanda akafi sani da comrade AAT wanda yayi tattaki daga katsina zuwa kano akasa da nufin jajanta masu bisa rashin nasarar da sukai a kotun ALLAH ya’isa. Shidai wannan matashi yasamu nasarar kammala tattakinsa lafiya ya kuma isa kano tangaram inda kai tsayeContinue reading “Comrade AAT yayi tattaki daga Katsina domin ta ya Kwankwasiyya alhinin faduwa zabe”
Monthly Archives: February 2020
ISKAR ‘YANCI
Daga Umar Faruq Muhammad: Dayawa daga cikin Magoya bayan Kungiya suna so da goyon bayan wani abu, amma basa iya bayyana kaunar su ga abin saboda kangin bauta dasuke ciki. A duk sanda Iskar ‘Yanci ta samu Bakwankwashe yafita daga kangin Mulkin mallaka zaka fahimci hakan. Watannin baya Rabi’u Sulaiman Bichi yanaji yana gani baiContinue reading “ISKAR ‘YANCI”
ASIRIN MAKIYA ZAMAN LAFIYAR NIGERIA YA TONU
Daga Senator Aliyu Muhammad: An kama wani matashi da yayi yunkurin dasa bomb a wani a cocin ‘Living Faith’ dake yankin Sabon Tasha a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, kuma ba Musulmi bane. Asirin sa ya tonu ne bayan jami’an dake kula da cocin sun gano cewar ba a cocin yake halartar ibada baContinue reading “ASIRIN MAKIYA ZAMAN LAFIYAR NIGERIA YA TONU”
