Daga Umar Faruq Muhammad:

Dayawa daga cikin Magoya bayan Kungiya suna so da goyon bayan wani abu, amma basa iya bayyana kaunar su ga abin saboda kangin bauta dasuke ciki.
A duk sanda Iskar ‘Yanci ta samu Bakwankwashe yafita daga kangin Mulkin mallaka zaka fahimci hakan.
Watannin baya Rabi’u Sulaiman Bichi yanaji yana gani bai isa yabayyana Kauna ga cigaban da yasamu Mahaifarsa ba saboda Kungiyar dayake ciki tana Adawa ga Sabbin Masarautun.
Yau dai Kalli tsohon SSG cikin farin ciki yana kai gaisuwa ga Sarkin Bichi.
Kalli yadda tsohon haramtaccen Shugaban PDP yayi shiga mai dauke da Hula data dace da kalar kayan sa.
Lallai Yancin kai abin Alfahari ne.
Qalubale@gmail.com
