Comrade AAT yayi tattaki daga Katsina domin ta ya Kwankwasiyya alhinin faduwa zabe

Gaskiyar magana kwankwaso da yan kwankwasiyar kano basu kyautawa SINIYA COMRD ba wanda akafi sani da comrade AAT wanda yayi tattaki daga katsina zuwa kano akasa da nufin jajanta masu bisa rashin nasarar da sukai a kotun ALLAH ya’isa. Shidai wannan matashi yasamu nasarar kammala tattakinsa lafiya ya kuma isa kano tangaram inda kai tsayeContinue reading “Comrade AAT yayi tattaki daga Katsina domin ta ya Kwankwasiyya alhinin faduwa zabe”

ASIRIN MAKIYA ZAMAN LAFIYAR NIGERIA YA TONU

Daga Senator Aliyu Muhammad: An kama wani matashi da yayi yunkurin dasa bomb a wani a cocin ‘Living Faith’ dake yankin Sabon Tasha a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, kuma ba Musulmi bane. Asirin sa ya tonu ne bayan jami’an dake kula da cocin sun gano cewar ba a cocin yake halartar ibada baContinue reading “ASIRIN MAKIYA ZAMAN LAFIYAR NIGERIA YA TONU”

TSINUWAR KWANKWASO: Jarumta Ko Ragwanta

Daga Faizu Alfindiki: Tarihin siyasar Kano ba zai manta da zabukan da Kwankwaso ya jagoranta ba musamman na kananan Hukumomi a 2014 da babban zabe na 2015. A 2014 jam’iyyar da Kwankwaso ke yi ita ce ta lashe gaba dayan Shugabannin kananan Hukumomi 44 da Kansiloli sama da 400, a yadda Kano take in daiContinue reading “TSINUWAR KWANKWASO: Jarumta Ko Ragwanta”

Hukumar Hisbah ta gayyaci Janine Sanchez da saurayin ta Sulaiman

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gayyaci baturiyar Kasar Amurka da Saurarin ta Sulaiman domin wata ganawa ta sirri, masoyan biyu sun hadu ne a kafar sadarwa ta zamani inda suka kulla soyayya. Ita dai wannan mata mai suna Janine Sanchez ta taso takanas tun daga Kasar Amurka zuwa Panshekara, da ke birnin Kanon DaboContinue reading “Hukumar Hisbah ta gayyaci Janine Sanchez da saurayin ta Sulaiman”

ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA

Suleiman dai mazaunin FANSHEKARA ne dake karamar hukumar KUMBOTSO, sun fara soyayya da wannan baturiyar yar kasar America a facebook… Kwatsam sai gata ta biyo kayanta KASAR NIGERIA domin tafiya cen America suyi aure.. Kuma Allah ya taimaka mahaifiyarsa wato Malama Fatima ta amince danta ya bita America… Tabbas indai har ta aureshi, dole zaiContinue reading “ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA”

Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United sun yi wa Kano Pillars ta’addanci

Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United sun yiwa ‘yan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da magoya bayan ta ta’addanci bayan an tashi daga wasa (1-1) Laraba, 15/1/2020 a garin Katsina, kamar yadda rahotanni suka gabata. Wannan babban abin kunya ne a ce tsakanin Kano da Katsina an sami irin wannan yanayi na fargaba daContinue reading “Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United sun yi wa Kano Pillars ta’addanci”

Hukumar Karota ta cafke sojan gona

Daga Jamilu Muhammad Maijakai: Hukumar karota tayi Nasarar Chafke dan karotar Bogi a kasuwar kantin kwari dakenan kano Shi Wannan dan karotar Bogi mai Suna Sulaiman Haladu an kamashi ne a kasuwar kantin kwari lokacin da yake gudanar da dabi’arsa ta karbar kudi a hannun drebobin motar da suke kokarin fita daga kasuwar Bincike yanunaContinue reading “Hukumar Karota ta cafke sojan gona”

KAROTA A KARKASHIN BAFFANYO: Haka yakamata Shugabanni su zama

Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya nayi rubutu dangane da yadda wani Jami’in Karota yakamana batare da laifin sabo doka ba, har kuma aka cini tarar #5000 daga ofishin su. A jiyan dai da yamma bayan nayi rubutun sai nasamu kiran waya daga bakuwar lamba, mai kiran yagabatar min da Kansa a matsayin Mal. Jamilu Dambatta,Continue reading “KAROTA A KARKASHIN BAFFANYO: Haka yakamata Shugabanni su zama”

Rikicin Masarauta a Kanon Dabo

SIYASAR KANO SAI DAN KANO! Daga Musa Muhammad Gama: Lokacin da mai girma Sardaunan KANO Malam Dr. Ibrahim Shekarau yake gwamna Kanawa suka zargeshi da wuce gona da iri wajen kyautatawa Masarauta, domin a karkashin jagorancin marigayi Alh Dr. Ado Beyaro ya kafa kungiyar adaidaita sahu tare da sayawa hakiman KANO mota kirar Prado, aContinue reading “Rikicin Masarauta a Kanon Dabo”

IDO BIYU DA SABABBIN SARAKUNAN JAHAR KANO YASA SUNUSI LAMIDO SUNUSI GUDU A CIKIN JAMA’A

Daga: Fa’izu Alfindiki Kano: SARKIN BIRNIN KANO MUHAMMADU SANUSI YA KASA ZUWA SAUKAR KARATUN JAMI’AR YUSUF MAITAMA SULE A KANO, SABODA SARKIN BICHI DA RANO DA GAYA SU NA WAJEN Cikin wata irin dimuwa da gigicewa Sarkin cikin birnin Kano Muhammadu Sanusi II, ya juya tare da ‘yan rakiyar sa daga shiga harabar Jami’ar YusufContinue reading “IDO BIYU DA SABABBIN SARAKUNAN JAHAR KANO YASA SUNUSI LAMIDO SUNUSI GUDU A CIKIN JAMA’A”

Ajaokuta-Kaduna-Kano pipeline construction to begin soon- Buhari

President Muhammadu Buhari has said that the Federal Government would soon commence the construction of the 600-kilometre Ajaokuta-Kaduna-Kano gas pipeline which would move gas from the Southern part of the country to the North. Garba Shehu, the president’s spokesman in a statement in Abuja, said the Nigerian leader disclosed this while addressing the 5th GasContinue reading “Ajaokuta-Kaduna-Kano pipeline construction to begin soon- Buhari”

YAKAMATA GWAMNA GANDUJE YAMAKA PREMIUM TIMES A KOTU

Daga Umar Faruq Muhammad: Duk Mai hankali in ya kalli ‘Caption’ din da Premium Times sukayi amfani dashi akan batun Batan Dan Gwagwarmaya Dadiyata zai fahimci akwai boyayyar Manufa cikin rubutun nasu. Ina kira ga Makusantan Gwamna Ganduje don Allah subawa Gwamna shawara yasa Alkalai su tuhumi Mawallafan Premium Times meyasa suka alakanta batan daContinue reading “YAKAMATA GWAMNA GANDUJE YAMAKA PREMIUM TIMES A KOTU”

ZALUNCI NE A ZARGE MU DA SAKACI

Daga Umar Faruq Muhammad: ” Ina Matukar sanya Ido da kulawa da motsin Yara na, a mafi yawan lokuta kofar Gidana a kulle take, lokacin da aka sace min Yaro na nine na kaisu Makaranta shida wansa, a hanyarsu ta dawowa wasu suka biyo su,Babban a guje yasha da kyar, Barayin suka kama karamin, harContinue reading “ZALUNCI NE A ZARGE MU DA SAKACI”

Kaikayi koma kan mashekiya

Macijiya ce ta shiga shagon kafinta tana kutsawa sannu a hankali, cikin rashin lura sai tayi tuntube da zarto wanda hakan yaja sanadiyyar da wannan zarton ya dan karceta, cikin bacin rai Macijiya ta juyo ta kaiwa wannan zarto sara wanda hakan yayi sanadiyyar fitan jini a bakin Macijiya, kokarin neman daukar fansa yasa wannanContinue reading “Kaikayi koma kan mashekiya”

WANNAN ABIN TAKAICI DAYAWA YAKE!

Daga Umar Faruq Muhammad: In kunyi kyakykyawan Nazari zaku gano cewa ba don bayyanar Yara 9 da aka sace ba da shikenan an manta da batun Yunusa Yellow, kuma fa Manyan mu ne da hannayen su suka mika Yunusan ayi duk yadda za’ayi dashi. *Sun taimaka wajen hanashi walwalar Addini *Sun taimaka wajen maida YarinyarContinue reading “WANNAN ABIN TAKAICI DAYAWA YAKE!”

Adam A Zango ya biya wa yara marayu kudin makaranta

Sama da yara marayu 100 da marasa gata shah a tartan dan wasan hausa Adam A Zango ya biya wa kudin karatu kimanin Naira miliyan 46 a Jihar Kaduna. Prof. Ango Abdullahi ne ya rubutu wata takardar yabo ga wannan jarimin fina-finan wasan Hausa domin bashi karfin gwuiwar aiwatar da irin wannan hobbasa anan gaba.Continue reading “Adam A Zango ya biya wa yara marayu kudin makaranta”

Allah wadai da kamfanin wutar lantarki na Kano

Munyi Allah wadai da kamfanin bada hasken wutar lantarki a Kano, wannan kamfani ya durkusar da harkokin yau da kullun na al’ummar Jihar Kano. Yanzu haka a kowace unguwa bai wuce a basu hasken lantarki na awa 2 zuwa 3 ba a kowace rana, kuma wata na karawa a kawo takardar biyan kudin wutar, munContinue reading “Allah wadai da kamfanin wutar lantarki na Kano”

Sojoji Sun Kona Motoci Guda Tara Makare Da Kifi Da Aka Yiwo Safarar Su A Jihar Yobe

Daga Muhammad Gambo Yobe: Kwamandan rukuni na biyu a hukumar sojoji dake karkashin shirin “Operation Lafiya Dole ( Commander Sector 2 Operation Lafiya Dole), Burgediya Janar Ibrahim Sallau Ali ya Jagoranci aikin kona Motocin safarar kifi da aka kama makare da kifiye a Geidam. Motocin da aka kona a sabon barikin soja dake birnin Damaturu,Continue reading “Sojoji Sun Kona Motoci Guda Tara Makare Da Kifi Da Aka Yiwo Safarar Su A Jihar Yobe”

WATA MATA MAI YAWAN SHA’AWA TANA FARAUTAR MIJI DAIDAI DA ITA

Daga Fauziyya D Suleiman: Kusan mako guda wata baiwar Allah tana rokona akan na samar mata mijin aure domin tana matukar bukatar aure, amma irin bayanin da ta min ya sa na ke jin nauyin yin posting amma ganin damuwar da ta ke ciki na yanke shawarar yi. Ta kasance mabukaciya ce sosai (bangaran auratayya)Continue reading “WATA MATA MAI YAWAN SHA’AWA TANA FARAUTAR MIJI DAIDAI DA ITA”

One soul, two different lifestyle

By Ahmad Bello Machede: Picture 1 is little Aisha Hausa/Muslim under her parent care while picture 2 is the same Aisha kidnapped, forcefully converted to Christianity with a name Chioma and serving as house help in igboland. After leaving them to penetrate and instigate our northern Christian’s seeing us as their enemies, is this howContinue reading “One soul, two different lifestyle”

CUT YOUR COAT ACCORDING TO YOUR POCKET

I have found serious inspiration in the song, “I Can’t Kill Myself” by Timaya. Why so? Because, it resonates with my principle never to put self-inflicted stress on myself, running faster than my shadow. If we look at our lifestyles today, many of us are simply living a life that is discordant with our incomes.Continue reading “CUT YOUR COAT ACCORDING TO YOUR POCKET”

CHALLENGE

I am Sa’adiya Ilyasu Muhammad,a Senior lecturer with Department of Architecture, Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi, Bauchi State. Over the years, I have taught several courses and interacted with many students, both male and female. If as my student, I have ever extorted money from you; demanded for or sexually harassed you, between you andContinue reading “CHALLENGE”

Alhaji Auwalu Maja siddin Sarkin Cikin Garin Kano

Daga Ahmad Gogel: A yau an sauke shi daga mukaminsa tareda korarsa da kuma iyalinsa daga cikin gidan Sarautar cikin garin Kano. Laifinsa kawai shine ya taryi Gwamna tareda bashi hoton Marigayi mai Martaba Sarki Alhaji Ado Bayero lokacin da Gwamnan yazo wuce wa ta kofar gidan Sarautar cikin garin. Qalubale@gmail.com

Design a site like this with WordPress.com
Get started