Awa daya data gabata an fafata tsakanin mabiya darikar Shi’a da jami’an ‘yan sanda a birnin Tarayya Abuja Najeriya. ‘Yan Shi’a sun fito zanga-zanga domin neman gwamnati ta saki jagoransu Zakzaky inda sukayi arangama da jami’an ‘yan sanda India akayi dauki-ba-dadi a tsakabinsu kamar yadda giean radio na BBC ya bayyana. #Qalubale
Author Archives: Ibrahim Ali Ahmed
Armed Rovers were apprehended in Anambra
You can see it yourselves that these rovers carrying weapons and disturbing the peaceful atmosphere in Anambra are herdsmen. #Challenge
Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka
Daga Sani Adamu Hotoro: (1) #Nifa_Idan_Ka_Auren_baka_Isa_Kayi_Min_Kishiya_Ba (2) #Baka_Isa_Ka_Rabani_Da_KawayeNa_ba (3) #Baka_Isa_Ka_Hanani_Chatting_Ba (4) #Dole_Ne_Duk_Lokacin_Da_Unguwa_Ta_Kama_Naje (5) #Sannan_Nice_Zan_Ke_Fita_cefane_Da_zuwa_Kasuwa_Siyayya To tabbas idan kaji wannan kalamai a bakin yarinya ka hakura da ita duk son da kake mata indai ba ajali ne yake janka ba kuma wllh ko ba ajali zata gurbata maka tarbiyyar yaran da zaku haifa Allah mun godeContinue reading “Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka”
GA A INDA MATSALAR TA SAMO ASALI
Daga Adam M Panda: A dan kwarya-kwaryan binkicen da na gabatar mun gano wasu daga cikin musabbabin da suke sauya dabi’un matanmu daga abokan rayuwa zuwa abokan fargaba Matsalolin sune Kawaye Wayoyi Litattafai Kalle-kalle 1. KAWAYE Hakika yin mu’amala da matanmu da ‘ya’yanmu keyi da gurbatattun Kawaye yana matukar tasiri wajen lalata tarbiyyar da mukeContinue reading “GA A INDA MATSALAR TA SAMO ASALI”
Kaine Alkalin Kanka
Na tabbata babu bukatar nayi wani bayani akan wannan hoton na wadannan bayin Allah dake karanta Al-qur’anil kareem ko tunanin abindake gabansu. Allah Yasa Qur’ani ya cecemu.
ABIN KUNYAR DA KE ADDABAR AKASARIN HAUSAWAN AREWA
Daga Sayyada Muhammad Jidda Sai ka je gun taro ka ji an kamo sunan wani ƙasurgumin tsohon ma’aikacin gwamnati ko ɗan Siyasa, ana karantowa tarihin rayuwarsa da irin gwagwarmayar da ya yi a fagen aiki da mabambantan muƙaman da ya taɓa rikewa a rayuwarsa. Ka ji an ce tsohon kaza tsohon kaza tsohon kaza daContinue reading “ABIN KUNYAR DA KE ADDABAR AKASARIN HAUSAWAN AREWA”
Tina Baya…..
A rana irin wannan shekaru biyar da suka wuce a birnin Kano ina nufin 9/6/2014 jama’a sunyi zanga -zanga harma da kone-kone domin nuna kyamar nadin Sarki Sunusi Lamido Sunusi II da Gwamnan wancan Lokaci wato Rabi’u Musa Kwankwaso yayi sabanin wanda ya kamata a nada. Ko shakka babu a wancan lokaci Kwankwaso yayi waContinue reading “Tina Baya…..”
EFCC Ta Gurfanar da Jami’an Gwamnatin Kano
Hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa a Najeriya EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnati dake kula da hanyoyi da cunkoson ababan hawa na Jihar Kano a gaban wata babbar kotu a Kano. Wannan ya biyo bayan sojan gona da kuma zamba ta hanyar buga takardun daukar aiki na jabu ga Sabi’u Muhammad,Continue reading “EFCC Ta Gurfanar da Jami’an Gwamnatin Kano”
Ka nemi tsari daga mak’iya
Wani naga yasa wannan hoton ya rubuta wai ” ‘yan sandan Saudiyya sun kama Buhari ya shiga da kwaya ” Duk da wahalar azumin yau bansan sanda ya sani dariya ba.
Daga Kano Zuwa Bichi
Juma’a 17/5/2019 Fitowar Sarkin Bichi mai martaba Aminu Ado Bayero zuwa masarautarsa dake Bichi
Labari mai dadi
Labari mai dadi ga duk mai kishin zaman lafiyar Najeriya. Jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya sun yi nasarar ka ma ‘yan ta’addan da suka addabi al’umma a hanyar Kaduna zuwa Abuja sama da mutum 92 ‘Yan sandan sun baje su tare da muggan makamai da aka amsa daga hannun su, ciki harda na’urar da sukeContinue reading “Labari mai dadi”
SABABBIN MASARAUTUN KANO
Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya rattaba hannu akan sabuwar dokar kafa sababbin Masarautu guda hudu (4) da suka hada da Rano, Karaye, Gaya da Bichi. Da saka hannu a wannan sabuwar doka, gwamnatin Jihar Kano zata nada sababbin sarakuna na wannan masarautun huda da kuma zana iya fadin kasar su, sannanContinue reading “SABABBIN MASARAUTUN KANO”
Meyasa Ake Dora Babba Akan Karami?
NIJERIYA KASAR MAHUKUNTA A duk lokacin dakaga Hukumomi a Nijeriya sun bawa abu Muhimmanci zakaga sune wadanda zasufi cin moriyar wannan lamarin, kai kace tattalin arzikin Nijeriya an samarda shi ne don masu madafun iko. Jiya nake jin Majalisar dokokin Kano ta shigar da Kudurin samarwa Speaker da Mataimakin sa tabbataccen Fansho na Mutu kaContinue reading “Meyasa Ake Dora Babba Akan Karami?”
DATTIJON SARKI
Tarihin Masarautar Kano bazai taba Mancewa da Dabi’ar Marigayi Dr. Ado Bayero wajen halin Dattako da daukar Kanawa a matsayin ‘Ya’yan sa dasuka cancanci bayyanannen matsayi iri daya ba. Saboda yakana da sanin Yakamata in siyasa tazo San Kano Dan Abdu yakan daidaita harshen sa tsakanin mabukatan Madafu a Jihar Kano. Idan ranar zabe tazoContinue reading “DATTIJON SARKI”
MUSULMIN KARSHEN ZAMANI
Duk lokacin da Mallamai ke bayani game da wani tanadi na Rahma da Allah yayi wa Muhsinai cikin bayin sa zakaji Mutane suna nuna zumudin kaiwa ga Wannan Rahmar. Abin takaicin shine sam bamu da karsashin aikata ayyukan dake Jagorancin kaiwa ga Rahmar. Daga shekaranjiya duk wanda yashiga Kasuwannin Kano siyan kayan Masarufi don tanadinContinue reading “MUSULMIN KARSHEN ZAMANI”
MAGANAR TSARO A NAJERIYA
YAU da safe Premium Times ta wallafa labarin ‘yan Boko Haram sun kashe sojan Najeriya har 15, tun jiya jaridar The Punch suka bada bayanin ‘yan BH sun karbe wani sansanin soja a Magumeri kusa da Maiduguri tsawon awa hudu. Sun kwashe duk makamai a sansanin, sun yashe sauran kayan yaki. Da safiyar nan BBCContinue reading “MAGANAR TSARO A NAJERIYA”
Direban Babur Mai Kafa Uku Ya Kashe Wani Abokin Aikinsa
Ranar Jummah 3/5/2019 a gadar sama ta kabuba a birnin Kano wani direban babur mai kafa uku ya bugawa wani abokin aikinsa direban babur mai kafa uku almakashi wanda yayi sanadiyyar mutuwar sa. Kamar yadda kakakin yan sandan Jihar Kano DSP Abdullahi Haruna ya bayyana cewa, Abu Hussain mai shekaru 19 ya bugawa abokin aikinsaContinue reading “Direban Babur Mai Kafa Uku Ya Kashe Wani Abokin Aikinsa”
Bambamcin Adireshin Masu Kudi Da Namu Talakawa.
Adireshin masu kudi= House no.3 Road 5c fruity G.R.A opposite lugard cresent. Adireshin mu talakawa= Layin kutare gidan mamman mai goro in ka tsallaka kwata na biyu gidan na kallon wata Bola
Wace Godiya Kakewa Allah Bisa Rayuwar Da Ka Sami Kanka Ciki?
Inna lillahi wa Inna ilaihir raji wuun Allah kakyautata rayuwarmu kasa Mugama da duniya lafiya Dan uwa kadubi yanayin rayuwar wadannan bayin Allah basusan fariba basusan bakiba, basusan menene addiniba ballantana ibada, Allah yabasu saukin rayuwa mukuma yakaremu daga fadawa irin wannan larurar.
Rayuwa Da Mutuwa
ALLAH YASA MUTUWA TA ZAMO HUTU A GAREKI SATI 4 DA BIKINTA TA MUTU SANADIYAR KUNAN WUTA DATA SAMU A LOKACIN GIRKI DA GAS ALLAH YA JIKANTA.
Saudi Arabia Ta Saki Zainab Ali
Hukumomi a Kasar Saudia sun saki Zainab Ali inda suka mikata a hannun ofishin jakadancin Najeriya dake Kasar Saudi Arabia.
Ayi Hankali Da Gadar Sama Ta K/Nassarawa
Labarai da suke fitowa daga fadar gwamnatin Jihar Kano ta bakin kwamishinan ma’aikatar ayyuka da gidaje Aminu Aliyu Wudil yace gadar sama ta kofar Nassarawa tana cikin hadari sakamakon budewa da tayi Tawagar gwamnati da ‘yan kwangilar da suka gina gadar sunyi tattaki domin ganewa idanuwansu, tare da bada shawara yadda za’a kai ga samunContinue reading “Ayi Hankali Da Gadar Sama Ta K/Nassarawa”
MU FARA TAFA MASA, SANNAN SAI MUYI MASA ADDU’A
Wannan mutumin da kuke gani sunansa Alhaji Abdulmunaf Yunusa Sarina, shine mai kamfanin Jiragen sama na AZMAN AIRLINES, mutane irinsa alheri ne a cikin al’umma…. Dalibai Dari Biyu da ishirin da bakwai na jihar Kano ya biyawa kudaden biyan kudin karatu a jami’ar Bayero dake Kano…. Ance dukkan daliban da aka biyawa sai da akaContinue reading “MU FARA TAFA MASA, SANNAN SAI MUYI MASA ADDU’A”
EFCC Ta Gurfanar Da Sanata Bala Muhammad
Hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa a Najeriya (EFCC) ta gurfanar da zababben gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad a gaban wata babbar kotu dake Abuja.
Labari da dumi-duminsa
Masu garkuwa da mutane sunyi garkuwa da wata gawa inda suke bukatar masu ita su biya miliyan daya domin karar gawarsu a Jihar Rivers, Najeriya.
Najeriya Zata Iya Gyaruwa
Na karanta wata mujalla inda ta ruwaito Sarkin Kano Muhammad Sunusi
Neman Qahon Kare
A wata makaranta ne awaki 3 suka shigo domin yin kiwo, sai wasu ‘yan makarantar suka gansu, suka kamasu sai suka yanke shawara su yi wa awakin shaida. Suka nemi fenti suka zanawa kowacce daya daga cikin awakin lamba a jikinta kamar haka; ta fari aka zana mata lamba (1) ta biyu lamba (2) saiContinue reading “Neman Qahon Kare”
Soyayyar Al’ummar mu Itace Kangaba
Wani labari da muka samu yanzu ya ruwaito cewa, akwai wani Bature mazaunin Najeriya tsayin shekaru 22 wanda yayi niyyar komawa garinsu a Kasar Turai. Wannan Bature yana da maigadi ‘dan Najeriya wanda suka shafe tsayin wadannan shekaru tare, yana masa aikin gadi, sai Bature ya kira maigadi yace, nifa zan koma kasarmu don hakaContinue reading “Soyayyar Al’ummar mu Itace Kangaba”
Yan Sanda Sun Kama Makamai A Ofisoshin PDP da APC
Yan sanda sunce sun kama makamai da suka hada da takubba, wukake, adduna da kuma kwayoyin da ake sha domin buguwa a ofisoshin jam’iyyun PDP da APC yayin da suka kai wani sumame a Karamar Hukumar Tudunwada a Jihar Kano. Hukumar Yan sandan ta Jihar Kano ta bakin kakakinta DSP Haruna Abdullahi sunce, sun kaiContinue reading “Yan Sanda Sun Kama Makamai A Ofisoshin PDP da APC”
ADAM A ZANGO Zaiyi AURE Karo Na shida 6
Fiteccen Jarimin Fina finan Hausa Na Masana’antar “Kanywood” zai Angonce Karo Na shida A ranar Juma’a Mai zuwa da Misalin karfe 2:30pm na Rana a fadar Mai Martaba Sarkin Gwandu dake jahar Kebbi . Adam A zango dai yayi aure 6 tun shekara ta 2006 kawo yanzu, Adam ya Auri Matarsa ta farko Amina aContinue reading “ADAM A ZANGO Zaiyi AURE Karo Na shida 6”
