Meyasa Ake Dora Babba Akan Karami?

NIJERIYA KASAR MAHUKUNTA A duk lokacin dakaga Hukumomi a Nijeriya sun bawa abu Muhimmanci zakaga sune wadanda zasufi cin moriyar wannan lamarin, kai kace tattalin arzikin Nijeriya an samarda shi ne don masu madafun iko. Jiya nake jin Majalisar dokokin Kano ta shigar da Kudurin samarwa Speaker da Mataimakin sa tabbataccen Fansho na Mutu kaContinue reading “Meyasa Ake Dora Babba Akan Karami?”

MUSULMIN KARSHEN ZAMANI

Duk lokacin da Mallamai ke bayani game da wani tanadi na Rahma da Allah yayi wa Muhsinai cikin bayin sa zakaji Mutane suna nuna zumudin kaiwa ga Wannan Rahmar. Abin takaicin shine sam bamu da karsashin aikata ayyukan dake Jagorancin kaiwa ga Rahmar. Daga shekaranjiya duk wanda yashiga Kasuwannin Kano siyan kayan Masarufi don tanadinContinue reading “MUSULMIN KARSHEN ZAMANI”

Direban Babur Mai Kafa Uku Ya Kashe Wani Abokin Aikinsa

Ranar Jummah 3/5/2019 a gadar sama ta kabuba a birnin Kano wani direban babur mai kafa uku ya bugawa wani abokin aikinsa direban babur mai kafa uku almakashi wanda yayi sanadiyyar mutuwar sa. Kamar yadda kakakin yan sandan Jihar Kano DSP Abdullahi Haruna ya bayyana cewa, Abu Hussain mai shekaru 19 ya bugawa abokin aikinsaContinue reading “Direban Babur Mai Kafa Uku Ya Kashe Wani Abokin Aikinsa”

Ayi Hankali Da Gadar Sama Ta K/Nassarawa

Labarai da suke fitowa daga fadar gwamnatin Jihar Kano ta bakin kwamishinan ma’aikatar ayyuka da gidaje Aminu Aliyu Wudil yace gadar sama ta kofar Nassarawa tana cikin hadari sakamakon budewa da tayi Tawagar gwamnati da ‘yan kwangilar da suka gina gadar sunyi tattaki domin ganewa idanuwansu, tare da bada shawara yadda za’a kai ga samunContinue reading “Ayi Hankali Da Gadar Sama Ta K/Nassarawa”

MU FARA TAFA MASA, SANNAN SAI MUYI MASA ADDU’A

Wannan mutumin da kuke gani sunansa Alhaji Abdulmunaf Yunusa Sarina, shine mai kamfanin Jiragen sama na AZMAN AIRLINES, mutane irinsa alheri ne a cikin al’umma…. Dalibai Dari Biyu da ishirin da bakwai na jihar Kano ya biyawa kudaden biyan kudin karatu a jami’ar Bayero dake Kano…. Ance dukkan daliban da aka biyawa sai da akaContinue reading “MU FARA TAFA MASA, SANNAN SAI MUYI MASA ADDU’A”

Soyayyar Al’ummar mu Itace Kangaba

Wani labari da muka samu yanzu ya ruwaito cewa, akwai wani Bature mazaunin Najeriya tsayin shekaru 22 wanda yayi niyyar komawa garinsu a Kasar Turai. Wannan Bature yana da maigadi ‘dan Najeriya wanda suka shafe tsayin wadannan shekaru tare, yana masa aikin gadi, sai Bature ya kira maigadi yace, nifa zan koma kasarmu don hakaContinue reading “Soyayyar Al’ummar mu Itace Kangaba”

Yan Sanda Sun Kama Makamai A Ofisoshin PDP da APC

Yan sanda sunce sun kama makamai da suka hada da takubba, wukake, adduna da kuma kwayoyin da ake sha domin buguwa a ofisoshin jam’iyyun PDP da APC yayin da suka kai wani sumame a Karamar Hukumar Tudunwada a Jihar Kano. Hukumar Yan sandan ta Jihar Kano ta bakin kakakinta DSP Haruna Abdullahi sunce, sun kaiContinue reading “Yan Sanda Sun Kama Makamai A Ofisoshin PDP da APC”

ADAM A ZANGO Zaiyi AURE Karo Na shida 6

Fiteccen Jarimin Fina finan Hausa Na Masana’antar “Kanywood” zai Angonce Karo Na shida A ranar Juma’a Mai zuwa da Misalin karfe 2:30pm na Rana a fadar Mai Martaba Sarkin Gwandu dake jahar Kebbi . Adam A zango dai yayi aure 6 tun shekara ta 2006 kawo yanzu, Adam ya Auri Matarsa ta farko Amina aContinue reading “ADAM A ZANGO Zaiyi AURE Karo Na shida 6”

Majalisar Tarayya Ta Amince Da Kafa Federal Polytechnic, Fagge Kano State

Dan majalisar tarayya mai wakiltar Fagge ya sami nasarar gabatar da wani kudiri a gaban majalisar ta kasa wanda aka yiwa karatu dai dai har uku sannan kakakin majalisar ya buga guduma amincewa baya doguwar muhawara. Dan majalisar Aminu Sulaiman Goro mai wakiltar Fagge a Jam’iyyar APC Kano, ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta kafa makarantarContinue reading “Majalisar Tarayya Ta Amince Da Kafa Federal Polytechnic, Fagge Kano State”

Abba K Yusuf Ya Sami Nasara A Kotun Daukaka Kara Ta Kaduna

Wata kotun daukaka kara dake Kaduna inda Abba K Yusuf ya daukaka kara ta yanke hukunci cewa Abba K Yusuf shine halattaccen dan takara a Jam’iyyar PDP Wannan ya biyo bayan qalubalantar da mai neman takara Ibrahim Ali Amin ya kewa Abba K Yusuf din a wata babbar kotun tarayya a Kano inda alkalin kotunContinue reading “Abba K Yusuf Ya Sami Nasara A Kotun Daukaka Kara Ta Kaduna”

NRC Denies Report Of Train Killing Two In Kano

The Nigerian Railway Corporation (NRC) yesterday denied a report that a train crushed two people to death in Kano. The Tide had reported that the Police in Kano State on Tuesday confirmed the death of two persons, who were crushed to death by a train in the state capital. He said, “On April 16, atContinue reading “NRC Denies Report Of Train Killing Two In Kano”

ZUWA GA SHUGABANNIN AREWA

Daga Mal Datti Assalafiy Muna yiwa shugabannin Arewa fatan alheri, zamu yi amfani da wannan damar wajen janyo hankalin shugabannin Arewa akan tashar TV na Arewa24 A takaice dai Arewa24 tasha ce da hukumar leken asiri da tattara bayanan sirrin tsaron duniya (CIA) na Kasar Amurka ta samar ta dauki nauyi ta kawo Nigeria cibiyarContinue reading “ZUWA GA SHUGABANNIN AREWA”

Jirgin Qasa ya Hallaka Wasu Mutane A Kano

Jirgin qasa ya kashe wasu mutane guda biyu (2) a Kano yayin da suke yin bacci akan hanyar wucewar jirgin wacce aka dade ba’ayin amfani da ita. Wannan lamari ya faru a bayan otel din Kano Club a Karamar Hukumar Nassarawa, mai magana da yawun yan sanda DSP. Abdullahi Haruna shine ya bayyana haka, indaContinue reading “Jirgin Qasa ya Hallaka Wasu Mutane A Kano”

Design a site like this with WordPress.com
Get started