Kwankwaso and his kwankwasiyya movement were at the receiving end

The purpose for which they came to accomplish was fruitful and successful and therefore is not new even where the democracy is matured to accommodate the opposition…. For this reason, Kwankwaso and his kwankwasiyya movement were at the receiving end

Qalubale@gmail.com

Comrade AAT yayi tattaki daga Katsina domin ta ya Kwankwasiyya alhinin faduwa zabe

Gaskiyar magana kwankwaso da yan kwankwasiyar kano basu kyautawa SINIYA COMRD ba wanda akafi sani da comrade AAT wanda yayi tattaki daga katsina zuwa kano akasa da nufin jajanta masu bisa rashin nasarar da sukai a kotun ALLAH ya’isa.

Shidai wannan matashi yasamu nasarar kammala tattakinsa lafiya ya kuma isa kano tangaram inda kai tsaye yawuche ofishin ABBA KABIR YUSUF dake a nasarawa shikadai batare da yan tarba ko rakiya ba inda ya,isa office din amma ko ruwa ba,abashi ba, hasalima bai samu ganin kowa ba chikin jagororin kwankwasiyar inda aka shaida masa wai sunyi tafiya zuwa ABUJA.

ISKAR ‘YANCI

Daga Umar Faruq Muhammad:

Dayawa daga cikin Magoya bayan Kungiya suna so da goyon bayan wani abu, amma basa iya bayyana kaunar su ga abin saboda kangin bauta dasuke ciki.

A duk sanda Iskar ‘Yanci ta samu Bakwankwashe yafita daga kangin Mulkin mallaka zaka fahimci hakan.

Watannin baya Rabi’u Sulaiman Bichi yanaji yana gani bai isa yabayyana Kauna ga cigaban da yasamu Mahaifarsa ba saboda Kungiyar dayake ciki tana Adawa ga Sabbin Masarautun.

Yau dai Kalli tsohon SSG cikin farin ciki yana kai gaisuwa ga Sarkin Bichi.

Kalli yadda tsohon haramtaccen Shugaban PDP yayi shiga mai dauke da Hula data dace da kalar kayan sa.

Lallai Yancin kai abin Alfahari ne.

Qalubale@gmail.com

ASIRIN MAKIYA ZAMAN LAFIYAR NIGERIA YA TONU

Daga Senator Aliyu Muhammad:

An kama wani matashi da yayi yunkurin dasa bomb a wani a cocin ‘Living Faith’ dake yankin Sabon Tasha a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, kuma ba Musulmi bane.

Asirin sa ya tonu ne bayan jami’an dake kula da cocin sun gano cewar ba a cocin yake halartar ibada ba kuma ba su yarda da take taken sa ba, inda bayan sun duba shi da kyau sai suka ga bomb a tare da shi wanda ya yi niyyar ya sa a cocin.

Tuni dai jami’an tsaro suka yi gaba da shi domin bincike na musamman, to jama’a wadannan sune asalin ‘yan Boko Haram masu saka bama-bamai, ina Femi Fani Kayode da su TY Danjuma, here is your brother in faith
Jama’a ku yada sosai, domin duniya ta kalli cewa ba Musulmai bane zalla ‘yan ta’addan Boko Haram, akwai a cikin mabiya addinin nasara kamar wannan da aka kama yau, da ya tashi cocin shikenan cewa za’ayi Musulmai ne, wani sabon rikici na addini ya tashi a Kaduna.

Allah Ka mana maganin ‘yan kwangilar ta’addancin Boko Haram makiya zaman lafiyar Nigera Amin.

Qalubale@gmail.com

TSINUWAR KWANKWASO: Jarumta Ko Ragwanta

Daga Faizu Alfindiki:

Tarihin siyasar Kano ba zai manta da zabukan da Kwankwaso ya jagoranta ba musamman na kananan Hukumomi a 2014 da babban zabe na 2015.

A 2014 jam’iyyar da Kwankwaso ke yi ita ce ta lashe gaba dayan Shugabannin kananan Hukumomi 44 da Kansiloli sama da 400, a yadda Kano take in dai lissafi na hankali za ayi amfani da shi za’a san hakan ba zai yiwu ba.

Kowa ya san yadda Kanawa suka fi muhimmantar da zaben shugaban kasa akan na Gwamna, amma a rubutun Kwankwaso
na 2015 yawan kuri’un da aka kada a zaben Gwamna sun fi na shugaban kasa, duk wanda ya kalli hakan zai tabbatar rubutu aka yi amfani da shi ba ainihin abinda jama’a suka zaba ba.

Kaf siyasar Nijeriya babu inda aka taba samun an yi zaben fidda gwani cikin gidan Ubangidan daya daga cikin ‘yan takara, amma a 2018 da Kwankwaso ya dawo PDP ya yi amfani da
karfin tsiya ya shirya zaben fidda Gwani a gidan sa kuma ya rubuta sakamakon da ya rinjayar da yaron sa, ya take su Malam Salihu Sagir Takai, Jafar Sani Bello da Sadiq Wali.

Yanzu wadannan abubuwa da Kwankwaso da Kwankwasiyya suka aikata suna da wani suna da ya wuce zalunci?

Me yasa mutanen da ya zalunta ba su bayyana bacin ransu ba ta hanyar tsinuwa ko mummunan fata ga Kwankwaso?

A baya bayan nan ma an jiyo shi yayin da yake hira da wata ‘yar jarida, yake cewa Salamatu kalli ido na da kyau, na yi miki kalar wanda zai ci zabe a kwace masa!

Kwatsam ran nan muka jiyo shi a rediyo yana ta Allah ya isa kuma yana cewa zalunci ba kyau. Duk mai zalunci ba ya nasara.

Yayin fushi, jarumi shine wanda yake mallakar zuciyar sa, Akasin hakan kuwa RAGWANTA ce a bayyane.

Da wanan za mu iya kiran Kwankwaso da Ragon Dan Siyasa, shi ba Jarumi bane!

Qalubale@gmail.com

A GOBE TALATA KARFE GOMA NA SAFE

A SHIRIN ZAMAN ‘YAN MARINA

An gayyace ni tattaunawa ta musamman ta awa guda a gidan Rediyon FM RAHAMA 97.3 da ke KANO, a safiyar gobe Talata 28 Janairu 2020 da misalin karfe goma na safe.

Za a tattauna ne akan
YADDA ZA A CI RIBA DA GAJIYAR ZABE. Kusan shekara guda da yin zabe, an gama duk wata sharia, sannan an gama duk wani sabon zabe. Yanzu mulki da jagorancin alumma ne ya rage, da yadda zasu sha romon dimokuradiyya.

Za a yi muhawara kai tsaye da tambayoyi daga masu sauraro kuma suke son yin tsokaci akan batun. A yi sauraro lafiya
Naku Bello Muhammad Sharada

NAGODE

Court Sentences Maryam Sanda To Death By Hanging

An FCT High Court on Monday sentenced Maryam Sanda, the woman who stabbed her husband to death, Bilyaminu, son of a former national chairman of the Peoples Democratic Party (PDP), Haliru Bello, to death by hanging.

Qalubale@gmail.com

Hukumar Hisbah ta gayyaci Janine Sanchez da saurayin ta Sulaiman

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gayyaci baturiyar Kasar Amurka da Saurarin ta Sulaiman domin wata ganawa ta sirri, masoyan biyu sun hadu ne a kafar sadarwa ta zamani inda suka kulla soyayya.

Ita dai wannan mata mai suna Janine Sanchez ta taso takanas tun daga Kasar Amurka zuwa Panshekara, da ke birnin Kanon Dabo domin yin tozali da masoyin ta wanda take so ta aura a muradin rayuwar ta.

Kamar yadda Jaridar Premium Times ta bayyana wannan ganawa anyi ta cikin sirri da Hukumar Hisba ta Kano, ba tare da bayyana abinda aka tattauna ba, ta kuma bayyana cewa, mahaifin yaron Sulaiman ya shaida musu cewa a shirye yake da duk abin da zai iya, wajen taimakawa dansa domin cimma burin soyayyar sa da wannan baturiya Lady Sanchez

Kamar yadda rahotanni ke bayyanawa an shirya yin wannan aure a watan uku na wannan shekara 2020

Qalubale@gmail.com

ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA

Suleiman dai mazaunin FANSHEKARA ne dake karamar hukumar KUMBOTSO, sun fara soyayya da wannan baturiyar yar kasar America a facebook…

Kwatsam sai gata ta biyo kayanta KASAR NIGERIA domin tafiya cen America suyi aure..

Kuma Allah ya taimaka mahaifiyarsa wato Malama Fatima ta amince danta ya bita America…

Tabbas indai har ta aureshi, dole zai zama Dan America babu shi babu tashin hankalin neman na koko da kosai acikin tashin hankali…. Domin dole asama masa aiki Koda kuwa a kamfani ne…..

Nasiha ta ga Suleiman ITACE ya daure YA rike addininsa, domin babu wata kasa da za ace babu dan wuta ko babu Dan Aljanna….

Ina tayaka murna, domin ka bar kasar da suma yan kasar ba son kasar sukeyi ba…

NIA

Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United sun yi wa Kano Pillars ta’addanci

Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United sun yiwa ‘yan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da magoya bayan ta ta’addanci bayan an tashi daga wasa (1-1) Laraba, 15/1/2020 a garin Katsina, kamar yadda rahotanni suka gabata.

Wannan babban abin kunya ne a ce tsakanin Kano da Katsina an sami irin wannan yanayi na fargaba da tashin hankali akan wasan kwallon kafa, abin da aka kira wasa ba fada ba.

Kamar yadda muka sani, tsakanin Katsinawa da Kanawa ai kamar wa da kane ne, amma aka sami sabani na ta’addanci wanda yayi barazana da rayuwar al’umma duba da cewa Kano nan ne wajen dabdalar Katsinawa.

Lallai yakamata mahukunta da mahankalta su takawa irin wannan ta’addanci birki, kada ya sake faruwa anan gaba, muna fatan Allah yaba wadanda suka sami munanan raunika sauki, wadanda kuma sukayi asarar dukiya, Allah ya mayar musu da mafificin alkhairi.

Hukumar Karota ta cafke sojan gona

Daga Jamilu Muhammad Maijakai:

Hukumar karota tayi Nasarar Chafke dan karotar Bogi a kasuwar kantin kwari dakenan kano

Shi Wannan dan karotar Bogi mai Suna Sulaiman Haladu an kamashi ne a kasuwar kantin kwari lokacin da yake gudanar da dabi’arsa ta karbar kudi a hannun drebobin motar da suke kokarin fita daga kasuwar

Bincike yanuna cewar shi dan karotar bogin dan asalin jihar Katsina ne mai kwana a cikin kasuwar ta kwari

Dan karotar bogin yace sun Dade suna gudanar da Wannan al’adar tasu kuma dubunsu bata taba cikaba sai a Wannan karin

Tun farko dai Hukumar ta karota ta karbi korafe korafe ne daga wasu daga cikin yan kasuwar ta kwari,
Inda Hukumar ta tura jami’anta na sirri dan gano da kuma bankado masu aiwatar da Wannan dabi’a

Hukumar ta karota ta mikashi zuwa Hukumar yan sanda dake nan Kano dan fadada bincike

In kunne yaji jiki ya tsira

Jamilu Muhammad Maija

KAROTA A KARKASHIN BAFFANYO: Haka yakamata Shugabanni su zama

Daga Umar Faruq Muhammad:

Jiya nayi rubutu dangane da yadda wani Jami’in Karota yakamana batare da laifin sabo doka ba, har kuma aka cini tarar #5000 daga ofishin su.

A jiyan dai da yamma bayan nayi rubutun sai nasamu kiran waya daga bakuwar lamba, mai kiran yagabatar min da Kansa a matsayin Mal. Jamilu Dambatta, shine Babban Jami’in dake kula da Ofishin Karota na filin Eidi, yatambaye ni abinda yafaru, yakuma ce yana son gani na a ofishin nasu.

Yau naje mun hadu, yakarbe ni cikin Mutuntawa, tare da tattaunawa kan lamarin yakuma bincika yafahimci gaskiya ta da kuskuren Yaron sa.

Wannan lamarin yaburge ni matuka, ganin yadda yake bin diddigin lamari ya tabbatar da gaskiya yakuma zartar da hukunci, kafin ni naga wasu Mutane biyu da yasaurari Korafinsu, kuma yayi hukunci na Gaskiya, nima an hukunta dawo min da Nairori na, wadanda kuma ta bayyana sun taka doka an zartar musu da hukuncin tara.

Nasamu labari wannan ne Umarnin da MD Jan Zakara yabawa Wakilansa masu rike da cibiyoyin Karota, naga hakan a aikace wajen Jamilu Dambatta.

Ina kira ga duk wanda yaga an masa ba daidai ba ya garzaya wajen Jagororin Karota, da zarar an bincika suna bawa Mai Gaskiya hakkin sa.

Allah yakara basu ikon tsarkake aikin su.

Qalubale@gmail.com

Noma babbar sana’a

Idan har manyan shugabannin kasa irin su Obasanjo zasu koma gona ina kuma ga mu talakawa?

Ya zama wajibi mu tashi tsaye mu yaki zuciyarmu, mu koma gona domin ciyar da kawunan mu, wannan qalubale ne a garemu.

Qalubale@gmail.com

Rikicin Masarauta a Kanon Dabo

SIYASAR KANO SAI DAN KANO!

  • Daga Musa Muhammad Gama:

Lokacin da mai girma Sardaunan KANO Malam Dr. Ibrahim Shekarau yake gwamna Kanawa suka zargeshi da wuce gona da iri wajen kyautatawa Masarauta, domin a karkashin jagorancin marigayi Alh Dr. Ado Beyaro ya kafa kungiyar adaidaita sahu tare da sayawa hakiman KANO mota kirar Prado, a wance zamani Sardaunan yasha suka a wajen talakawa suna zarginshi da karawa mai karfi_ karfi. Lokacin da aka bashi muqamin Sardaunan KANO sukace sayen sarautar yayi.

Sabon Gwamna sabon Sarki, abinda magoya bayan kwankwaso, salon kanfen da suka fito dashi, bayan yazama gwamna masarautar KANO tashiga Next level, daga bisaniya Bayan rasuwar Marigayi Alh Ado Bayero, kwankwaso ya jagoranci Nada sabon Sarki Wanda haka ya jagoranci zanga_zangar da kone_kone tayoyi a kan titinan cikin gari, Wanda sai daga baya al’amura suka daidaita.

Dr.Abdullah Umar Ganduje, a farko tenure an sami fahintar juna tsakanin Gwamnatin KANO da Masarauta, Amman a tafiya zango na biyu, aka sami ‘baraka Wanda hakan ya janyo gwamna ya rage power Masarauta zuwa kashi biyar. A wannan karon shikuma Ganduje ake zarginshi da raba kan al’uma tare da haddasa rikici a fadin jihar KANO.
Shin wai mu Kanawa bamu da gwanine?

IDO BIYU DA SABABBIN SARAKUNAN JAHAR KANO YASA SUNUSI LAMIDO SUNUSI GUDU A CIKIN JAMA’A

Daga: Fa’izu Alfindiki Kano:

Fa’izu Alfindiki

SARKIN BIRNIN KANO MUHAMMADU SANUSI YA KASA ZUWA SAUKAR KARATUN JAMI’AR YUSUF MAITAMA SULE A KANO, SABODA SARKIN BICHI DA RANO DA GAYA SU NA WAJEN

Cikin wata irin dimuwa da gigicewa Sarkin cikin birnin Kano Muhammadu Sanusi II, ya juya tare da ‘yan rakiyar sa daga shiga harabar Jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano, masu magana dai sun ce babban dalilin da yasa mai martaba sarki ya arce saboda halartar Sarakuna masu Daraja Ta Daya, daga Masarautun Bichi, Gaya da Rano, wajen bikin yaye dalibai na farko a Jami’ar.

Idon kowa ya yaga yadda kawai aka ga motar Sarkin ta tsaya kan titi ta hada wani uban cunkushewar hanya, Sabo da ga dukkan alamu shi’kan sa dreban ya nimauce, sabo da watakila yayi ido biyu davsarkin bichi, ko na rano dana gaya ko kuma na karaye yaga kwarjini a idanun sarakuna masu daraja, lokacin da a ka ga motar Sarkin ta juyo da gudu, ba ma tare da tsayawa ‘yan rakiyarsa ba. Sai ma daga baya motar fadawansa ta same shi ya kusa karasawa fadarsa.

Wannan irin halin da ya nuna ya batawa mutane rai da yawan gaske a waje taron. Saboda an ji kide-kiden motarsa ta fada da kuwa bushe bushen kakaki, amma sai ya yi biris ya juya ba ma tare da sanar da shugannin Jami’ar ba.

A na ganinsa ya koma gida, a na zuwa Kofar Kwaru ya sauka cikin fushi yana sambatu ya shige gida a kafa. An ce an gan shi ya na ta yi wa fadawansa fada cikin fushi, wai saboda me za su bari sai da a ka kusa zuwa wajen taron sannan za su gaya masa akwai Sarakun ragowar Masarautun a wajen taron.

Mutane an gan su suna ta maganganu kan wannan abinda Sarkin ya yi. Wasu su na cewa ya yi daidai. Wasu kuma suna cewa hakan bai dace ba ko kadan. Su na ta cewa Sarkin ya dau wannan dambarwa a matsayin gaba da kiyayya.

Babban abin da ya ba mutane haushi ma shine, da yake an sanar da zuwan Sarkin a wajen taron, amma ya watsawa hukumomin Jami’ar kasa a ido. A na dai sauraron ganin abinda Sarkin zai yi wa fadawansa dalilin wannan “katobara” da ya ce sun masa.

MU NA JI MU NA GANI MU NA KUMA SAURARO. IDO NE KAWAI NA MU.

Ajaokuta-Kaduna-Kano pipeline construction to begin soon- Buhari

President Muhammadu Buhari has said that the Federal Government would soon commence the construction of the 600-kilometre Ajaokuta-Kaduna-Kano gas pipeline which would move gas from the Southern part of the country to the North.

Garba Shehu, the president’s spokesman in a statement in Abuja, said the Nigerian leader disclosed this while addressing the 5th Gas Exporting Countries Forum (GECF) Summit at the Sipopo International Conference Hall, Malabo, Equatorial Guinea, on Friday.

The President added that the viability of extending the gas pipeline to North Africa was also under consideration.

While describing the theme of the Summit, Natural Gas – Energy for Sustainable Development as most appropriate, President Buhari noted that the one-day meeting was “taking place at a critical juncture as global energy supply is transitioning from hydrocarbons to renewables.”

#Qalubale@gmail.com

YAKAMATA GWAMNA GANDUJE YAMAKA PREMIUM TIMES A KOTU

Daga Umar Faruq Muhammad:

Duk Mai hankali in ya kalli ‘Caption’ din da Premium Times sukayi amfani dashi akan batun Batan Dan Gwagwarmaya Dadiyata zai fahimci akwai boyayyar Manufa cikin rubutun nasu.

Ina kira ga Makusantan Gwamna Ganduje don Allah subawa Gwamna shawara yasa Alkalai su tuhumi Mawallafan Premium Times meyasa suka alakanta batan da sunan sa?

Dadiyata Dan Jihar Kaduna ne, kuma a Jihar Kadunan yake rayuwa, hakanan ba Gwamnatin Kano kawai yake suka ba a matsayin sa na Dan Jam’iyyar Hamayya ta PDP.

A Jihar Kano muna da Yan Jarida dasuka caccaki Gwamna Ganduje tun a lokacin dayake neman Kuri’u har zuwa lokacin da ake Shari’a a Tribunal, amma kuma babu wanda yagamu da wani abu na rashin jin dadi daga Gwamnan.

Don haka nake fatan Allah yasa Gwamna Yakarbi shawarar neman hakkinsa daga premium Times.

SSA Auwal Lawan Aranposu da Hon Abubakar Aminu Ibrahim a taimaka amikawa Gwamna wannan bukatar tawa.

Qalubale@gmail.com

ZALUNCI NE A ZARGE MU DA SAKACI

Daga Umar Faruq Muhammad:

” Ina Matukar sanya Ido da kulawa da motsin Yara na, a mafi yawan lokuta kofar Gidana a kulle take, lokacin da aka sace min Yaro na nine na kaisu Makaranta shida wansa, a hanyarsu ta dawowa wasu suka biyo su,Babban a guje yasha da kyar, Barayin suka kama karamin, har yanzu kuma ba’a san inda yake ba, baya cikin 9n da aka samu a Anambra. ”
Wannan Jawabin Shugaban Kungiyar Iyayen da aka sacewa Yara ne, yayi wannan jawabin ne a taron da JTI ta shirya, yana nuna takaicin sa game da Mutanen dake rufe Ido suce ai sakacin Iyaye ne kesa a sace ‘Ya’yan su.

Nima na yarda da wannan magana tasa, domin ko kwanaki Yarinya Aisha da aka sace aka kuma samu gawarta ai daga Makarantar Islamiyya ta dawo ita da yayarta aka tafi da ita yayar ce kawai ta dawo gida.

A fahimta ta matukar Mutum bazai fadi kalmar tausasawa ga irin Iyayen nan ba zaifi sauki ya kulle bakin sa, bai kamata yafadi abinda zai kara musu zafi kan zafin da suke ciki ba.

Qalubale@gmail.com

Kaikayi koma kan mashekiya

Macijiya ce ta shiga shagon kafinta tana kutsawa sannu a hankali, cikin rashin lura sai tayi tuntube da zarto wanda hakan yaja sanadiyyar da wannan zarton ya dan karceta, cikin bacin rai Macijiya ta juyo ta kaiwa wannan zarto sara wanda hakan yayi sanadiyyar fitan jini a bakin Macijiya, kokarin neman daukar fansa yasa wannan Macijiya ta nannaɗe wannan zarton da nufin tayi mika don ta karairayashi sai dai kuma kash! hakan yayi sanadiyyar rasa rayuwarta ba tare da wannan zarto yaji koda kwarzane ba.

Jan hankali: so da yawa mukanyi saurin fushi da kokarin hanzarin daukar fansa hatta akan wanda ya saba mana cikin kuskure, kuma mu dage akan sai mun dau fansa wanda da yawa hakan kan sanya ƙaiƙayi ya koma kan mashekiya.
# Ba’a komai ake daukar fansa ba kamar yadda, saurin fishi kan sanya muguwar nadama.

Qalubale@gmail.com

A tuntubi wannan no 08034412159 domin karin bayani

Wannan matar an kamata a chemist bustop unguwar Ajangbadi ojo local government dake Lagos State zata hau motar onisha kuma anji yaran suna hausa domin neman Karin bayani a tuntubi wannan no 08034412159 ayi sharing pls

Qalubale@gmail.com

WANNAN ABIN TAKAICI DAYAWA YAKE!

Daga Umar Faruq Muhammad:

In kunyi kyakykyawan Nazari zaku gano cewa ba don bayyanar Yara 9 da aka sace ba da shikenan an manta da batun Yunusa Yellow, kuma fa Manyan mu ne da hannayen su suka mika Yunusan ayi duk yadda za’ayi dashi.

*Sun taimaka wajen hanashi walwalar Addini
*Sun taimaka wajen maida Yarinyar data Muslinta Ilal Kuffar! 😱

Arewa kenan! Shugabannin mu kamar ba Jinsin mu ba!!!

Qalubale@gmail.com

Adam A Zango ya biya wa yara marayu kudin makaranta

Sama da yara marayu 100 da marasa gata shah a tartan dan wasan hausa Adam A Zango ya biya wa kudin karatu kimanin Naira miliyan 46 a Jihar Kaduna.

Prof. Ango Abdullahi ne ya rubutu wata takardar yabo ga wannan jarimin fina-finan wasan Hausa domin bashi karfin gwuiwar aiwatar da irin wannan hobbasa anan gaba.

Qalubale@gmail.com

Allah wadai da kamfanin wutar lantarki na Kano

Munyi Allah wadai da kamfanin bada hasken wutar lantarki a Kano, wannan kamfani ya durkusar da harkokin yau da kullun na al’ummar Jihar Kano.

Yanzu haka a kowace unguwa bai wuce a basu hasken lantarki na awa 2 zuwa 3 ba a kowace rana, kuma wata na karawa a kawo takardar biyan kudin wutar, mun rasa dalilin da zai hana asa wa kowa meter.

Akwai alamun yin zagon kasa ga gwamnatin Buhari da wannan kamfani yakeyi, domin muna samun labari cewa, a sauran jihohin kudancin kasar suna samun wuta sosai, don haka muna kira a chanja mana masu sayar da wuta a wannan bangare namu na Arewa.

Qalubale@gmail.com

Sojoji Sun Kona Motoci Guda Tara Makare Da Kifi Da Aka Yiwo Safarar Su A Jihar Yobe

Daga Muhammad Gambo Yobe:

Kwamandan rukuni na biyu a hukumar sojoji dake karkashin shirin “Operation Lafiya Dole ( Commander Sector 2 Operation Lafiya Dole), Burgediya Janar Ibrahim Sallau Ali ya Jagoranci aikin kona Motocin safarar kifi da aka kama makare da kifiye a Geidam.

Motocin da aka kona a sabon barikin soja dake birnin Damaturu, an kama su ne a Yankin Geidam cike da kifi wanda aka haramta shigowa da shi suna kokarin shiga da shi jihar Jigawa.

Da yake jawabi jim kadan kafin kona Motocin, kwamandan runduna ta biyu Operation Lafiya Dole, Burgediya Janar Ibrahim Sallau Ali yace sojojin bataliya ta 159 dake karkashin shirin Operation Lafiya Dole a yankin Geidam ne suka kama masu fasa kwabrin bandan kifin a garin Bukarti dake karamar hukumar Yunusari ranar Juma’a 4 ga watan Oktobar nan na 2019.

Yace ‘yan fasa kwabrin sun shigo da kifin ne daga Diffa dake Jamhuriyar Nijar inda suke kokarin shigar da kifin da aka haramta shigowa da shi cikin jihar Jigawa a Nijeriya.

Burgediya Sallau ya kara da cewa kona wadannan motoci tare da kayan dake cikin su wani yunkuri ne na kawo karshen Boko Haram yana mai cewa wadannan kifaye na Boko Haram ne kuma da kifin ne Boko Haram ke yin ta’addanci da tada husuma a yankin Arewa maso gabas.

Daga Karshe ya gargadi dukkan al’umma da a guji sana’ar fasa kwabrin bandar kifi domin rundunar sojin dake Operation Lafiya Dole ta haram ta hakan a yankin arewa maso Gabas.

Ya kuke Kallon Matakin?

MAJIYA: Jaridar Dimokradiyy

Qalubale@gmail.com

WATA MATA MAI YAWAN SHA’AWA TANA FARAUTAR MIJI DAIDAI DA ITA

Daga Fauziyya D Suleiman:

Kusan mako guda wata baiwar Allah tana rokona akan na samar mata mijin aure domin tana matukar bukatar aure, amma irin bayanin da ta min ya sa na ke jin nauyin yin posting amma ganin damuwar da ta ke ciki na yanke shawarar yi.

Ta kasance mabukaciya ce sosai (bangaran auratayya) abun da ya rabata da mijinta na fari kenan, domin ta ce bai mata ba (afuwan).

Tana da yara biyu baka ce doguwa me kyau, tana da shaidar karatun sakandire, ga wanda Allah ya sa yake bukata sai ya min magana ta inbox. Allah ya sa a dace.

Qalubale@gmail.com

One soul, two different lifestyle

By Ahmad Bello Machede:

Picture 1 is little Aisha Hausa/Muslim under her parent care while picture 2 is the same Aisha kidnapped, forcefully converted to Christianity with a name Chioma and serving as house help in igboland.

After leaving them to penetrate and instigate our northern Christian’s seeing us as their enemies, is this how we will allow them turning our children into modern day slavery and forcing them to another religion?

Northern leaders have failed it’s people and history will never forgive them.

Qalubale@gmail.com

CUT YOUR COAT ACCORDING TO YOUR POCKET

I have found serious inspiration in the song, “I Can’t Kill Myself” by Timaya. Why so? Because, it resonates with my principle never to put self-inflicted stress on myself, running faster than my shadow.

If we look at our lifestyles today, many of us are simply living a life that is discordant with our incomes.

First of all, consider a man whose salary is below 50,000. He rents a two-bedroom flat of 200,000, puts his children in a private school of 30000 per term or more and he probably has 2 or more kids. Pray, na wetin he dey find? No be palaver?

A young man and woman decide to get married after dating for a while. They are both salary earners with probably less than 200,000 between them as combined incomes. Now, the lady has probably served as chief bridesmaid to some of her friends in previous lavish weddings and decides hers must best all the ones she has attended. What happens? She puts pressure on her intending husband and they go soliciting and spending all they would have used to stabilise their home in a one-day event.

Consider parents whose incomes are fluid, especially as the business environment is very unstable or whose salaries are not regular, putting their children in high status private schools and universities which probably after the first year, they cannot sustain and from which those children would sadly have to be withdrawn to start a trip to the land of depression and frustration.

That’s not all. Why do we have so much desperation to grab even what we don’t need in this country? It’s because we have designed a life pattern for ourselves that was not based on a realistic assessment of our incomes and now, we can not retrace our footsteps as a result of pride and what people will say, so we continue sinking into needless debts until we conk out with a coronary.

We go abroad and are content to live in cubicles called houses, take the bus to work and generally work more than two or three jobs to pay our bills. But in Nigeria, a low income earner working just one job wants to drive to work and live in a flat, an average income earner wants a Jeep, live in a duplex and put his children in the most expensive schools in town while the so-called rich man wants to keep ten cars in his garage gathering dust, school his children abroad and keep a string of mistresses all demanding his financial attention.

So, at the end of the day, everyone is in a rat race, hysterically trying to meet devil bills, contending with rampaging wrinkles of stress and anger and living a life devoid of peace and contentment.

I am all goggled up looking into my crystal ball to fish out this week’s mischief makers. Happy Sunday to you all my friends.
HU🇳🇬

CHALLENGE

I am Sa’adiya Ilyasu Muhammad,a Senior lecturer with Department of Architecture, Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi, Bauchi State.
Over the years, I have taught several courses and interacted with many students, both male and female.
If as my student, I have ever extorted money from you; demanded for or sexually harassed you, between you and your God, kindly report and expose me. Thank you.

Qalubale@gmail.com

Alhaji Auwalu Maja siddin Sarkin Cikin Garin Kano

Daga Ahmad Gogel:

A yau an sauke shi daga mukaminsa tareda korarsa da kuma iyalinsa daga cikin gidan Sarautar cikin garin Kano.

Laifinsa kawai shine ya taryi Gwamna tareda bashi hoton Marigayi mai Martaba Sarki Alhaji Ado Bayero lokacin da Gwamnan yazo wuce wa ta kofar gidan Sarautar cikin garin.

Qalubale@gmail.com

Design a site like this with WordPress.com
Get started