President Muhammadu Buhari has said that the Federal Government would soon commence the construction of the 600-kilometre Ajaokuta-Kaduna-Kano gas pipeline which would move gas from the Southern part of the country to the North. Garba Shehu, the president’s spokesman in a statement in Abuja, said the Nigerian leader disclosed this while addressing the 5th GasContinue reading “Ajaokuta-Kaduna-Kano pipeline construction to begin soon- Buhari”
Monthly Archives: November 2019
Tsohon CP Wakili (Singham) ya sami aiki
Yayin Da Tsohon Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Wakili (Singham) Ya Sha Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Mai Baiwa Gwamnan Gombe Shawara Kan Harkokin Tsaro Qalubale@gmail.com
YAKAMATA GWAMNA GANDUJE YAMAKA PREMIUM TIMES A KOTU
Daga Umar Faruq Muhammad: Duk Mai hankali in ya kalli ‘Caption’ din da Premium Times sukayi amfani dashi akan batun Batan Dan Gwagwarmaya Dadiyata zai fahimci akwai boyayyar Manufa cikin rubutun nasu. Ina kira ga Makusantan Gwamna Ganduje don Allah subawa Gwamna shawara yasa Alkalai su tuhumi Mawallafan Premium Times meyasa suka alakanta batan daContinue reading “YAKAMATA GWAMNA GANDUJE YAMAKA PREMIUM TIMES A KOTU”
ZALUNCI NE A ZARGE MU DA SAKACI
Daga Umar Faruq Muhammad: ” Ina Matukar sanya Ido da kulawa da motsin Yara na, a mafi yawan lokuta kofar Gidana a kulle take, lokacin da aka sace min Yaro na nine na kaisu Makaranta shida wansa, a hanyarsu ta dawowa wasu suka biyo su,Babban a guje yasha da kyar, Barayin suka kama karamin, harContinue reading “ZALUNCI NE A ZARGE MU DA SAKACI”
Kaikayi koma kan mashekiya
Macijiya ce ta shiga shagon kafinta tana kutsawa sannu a hankali, cikin rashin lura sai tayi tuntube da zarto wanda hakan yaja sanadiyyar da wannan zarton ya dan karceta, cikin bacin rai Macijiya ta juyo ta kaiwa wannan zarto sara wanda hakan yayi sanadiyyar fitan jini a bakin Macijiya, kokarin neman daukar fansa yasa wannanContinue reading “Kaikayi koma kan mashekiya”
A tuntubi wannan no 08034412159 domin karin bayani
Wannan matar an kamata a chemist bustop unguwar Ajangbadi ojo local government dake Lagos State zata hau motar onisha kuma anji yaran suna hausa domin neman Karin bayani a tuntubi wannan no 08034412159 ayi sharing pls Qalubale@gmail.com
