
Gaskiyar magana kwankwaso da yan kwankwasiyar kano basu kyautawa SINIYA COMRD ba wanda akafi sani da comrade AAT wanda yayi tattaki daga katsina zuwa kano akasa da nufin jajanta masu bisa rashin nasarar da sukai a kotun ALLAH ya’isa.
Shidai wannan matashi yasamu nasarar kammala tattakinsa lafiya ya kuma isa kano tangaram inda kai tsaye yawuche ofishin ABBA KABIR YUSUF dake a nasarawa shikadai batare da yan tarba ko rakiya ba inda ya,isa office din amma ko ruwa ba,abashi ba, hasalima bai samu ganin kowa ba chikin jagororin kwankwasiyar inda aka shaida masa wai sunyi tafiya zuwa ABUJA.
